0
BBC Hausa Wed, 9 Mar 2022

DSS ta tsare wasu manyan na hannun-daman Ganduje

Hukumar tsaro ta DSS ta tsare wasu manyan na hannun-daman gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje.

Bayanan da BBC ta samu sun nuna cewa DSS ta tsare mutanen ne ranar Laraba bisa zarginsu da hannu a dabar-siyasa.

Source: www.bbc.com
Related Articles: