BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

Lafiya Zinariya: Halin da masu fama da ciwon sukari suke shiga

 118153208 P09ffdq6 Lafiya Zinariya wata shiri ne na BBC mei kula da lafiyan mata

Sat, 24 Apr 2021 Source: BBC

Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron cikakken shirin wanda Habiba Adamu ta gabatar. A wannan makon, an tattauna ne da wasu mata da suke fama da larurar ciwon sukari

da kuma likita kan nau'in abincin da ya kamata masu ciwon su rika ci:

A wannan makon filinmu na Lafiya Zinariya ya tattauna da wasu mata da suke fama da ciwon sukari.

Matan sun shaida wa BBC shekarun da suka kwashe suna fama da cutar da kuma shawarwarin da likitoci suka ba su kan yadda za su takaita tasirin larurar.

Kazalika wata likita ta yi karin haske kan nau'ukan abincin da ya kamata masu fama da ciwon sukari su rika ci.

Source: BBC