Mutuwar Sarkin Zulu Zwelithini: 'Yan gidan sarauta da masu adawa suna fafatawa domin hawa karagar mulki

Sarautar Zulu a Afirka ta Kudu ta faɗa cikin rikici sanadin mutuwar Sarki Goodwill Zwelithini
Copyright © 1994 - 2025 GhanaWeb. All rights reserved.