BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

An yanke wa Sanata Ekweremadu hukuncin ɗaurin shekara 9 a gidan yari

Sanata Ike Ekweremadu hamshakin dan siyasa ne a Najeriya

Fri, 5 May 2023 Source: BBC

An yanke wa wani hamshaƙin ɗan siyasar Najeriya, da mai ɗakinsa, hukuncin ɗauri a gidan yari bayan kotu a Burtaniya ta same su da laifi kan yunƙurin safarar sassan jikin ɗan'adam.

Kotun ta yanke musu hukuncin ne tare da wani likita "mai shigar musu tsakani" bayan sun kai wani matashi Burtaniya daga Lagos.

An yanke wa Sanata Ekweremadu hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekara tara da wata takwas.

Ƙarin bayani na nan tafe...........

Source: BBC