Menu

CBN ya ƙara wa'adin daina kaɓrar tsofaffin kuɗi

73914004 Godwin Emefiele

Mon, 30 Jan 2023 Source: BBC

Babban bankin Najeriya CBN ya sanar da ƙara wa'adin daina karɓar tsofaffin kuɗi zuwa 10 ga watan Fabirairu.

Gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahgadi.

Source: BBC