BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

Conte ya bar Tottenham don kashin kansa

Antonio Conte

Mon, 27 Mar 2023 Source: BBC

Antonio Conte da Tottenham sun raba gari, bayan wata 16 yana horar da kungiyar.

Conte ya kira 'ya wasan kungiyar da masu sin kai, ya kuma caccaki halayyar Tottenham a taron da ya gana da 'yan jarida, bayan tashi daga wasa da suka yi 3-3 da Tottenham a Premier League.

Tottenham tana mataki na hudu a teburin Premier League, an fitar da kungiyar a Champions League da FA Cup, ba ita ce ta lashe Carabao Cup na bana ba.

Source: BBC