BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

David Alaba: Real Madrid ta dauki dan wasan Bayern Munich

 118720185 Mediaitem118720184 David Alaba ya koma Real Madrid daga Bayern Munich

Sat, 29 May 2021 Source: BBC

Kungiyar kwallon kafar Real Madrid ta cimma yarjejeniya da David Alaba domin ya murza mata leda tsawon kakar wasanni biyar.

Kungiyar bayyana haka ne a sakon da ta wallafa a shafinta na intanet ranar Juma'a.

A cewarta za a kaddamar da David Alaba a matayin sabon dan wasan Real Madrid bayan kammala 2021 European Championship.

Dan wasan dan kasar Austria da ke tsaron baya ya je Bayern Munich ne a 2008.

Alaba, mai shekara 28, ya taimaka wa Bayern wajen daukar kofin Champions League a 2013 da 2020.

Source: BBC