Ranar Asabar 15 ga watan Afirilu za a ci gaba da wasannin mako na 31 a gasar Premier League kakar 2022/23.
Za a kara a wasa bakwai ranar Asabar, sannan a yi biyu ranar Lahadi a karkare da daya ranar Litinin.
Kawo yanzu an buga wasa 296 da cin kwallo 810, Erling Haaland na Manchester City ne kan gaba mai 30 a raga.
Wasannain mako na 31 a Premier League:
Ranar Asabar 15 ga watan Afirilu
Aston Villa da Newcastle United
Chelsea da Brighton & Hove Albion
Everton da Fulham
Southampton da Crystal Palace
Tottenham da Bournemouth
Wolverhampton da Brentford
Manchester City da Leicester City
Ranar Lahadi 16 ga watan Afirilu
West Ham United da Arsenal
Nottingham Forest da Manchester United
Ranar Litinin 17 ga watan Afirilu
Leeds United da Liverpool
Arsenal ce ta daya a teburin Premier da maki 73, sai Manchester City mai 67 da Newcastle ta uku da maki 56, iri daya da na Manchester United ta hudu.
Kungiyoyin da ke ukun karshe sun hada da Nottingham Forest mai maki 27 ta 18, sai Leicester City mai 25 ta 19 da kuma ta karshe ta 20 Southampton mai maki 23.
Jerin wadanda ke kan gaba a cin kwallaye a Premier:
Erling Haaland Manchester City 30
Harry Kane Tottenham Hotspur 23
Ivan Toney Brentford 18
Marcus Rashford Manchester United 15
Gabriel Martinelli Arsenal 14
Mohamed Salah Liverpool 13
Ollie Watkins Aston Villa 12
Bukayo Saka Arsenal 12
Miguel Almiron Newcastle United 11
Aleksandar Mitrovic Fulham 11
Rodrigo Leeds United 11
Jerin raflin da za su busa wasannin mako na 31 a Premier: