BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

Har yanzu ba a ci Real Madrid ba a La Liga a bana

63716373 Yan Real Madrid a cikin murna

Mon, 24 Oct 2022 Source: BBC

Real Madrid ta buga wasa 11 a gasar La Liga tana matakin farko kuma ba a doke ta ba kawo yanzu a kakar nan. Ranar Asabar Real ta yi wasa na 11, inda ta doke Sevilla 3-1 a karawar da suka yi a Santiago Bernabeu. Real ta fara da nasara a wasan farko da cin Almeria2-1 ranar 14 ga watan Agusta. Real Madrid tana matakin farko da maki 31 da tazarar maki uku tsakaninta da Barcelona mai biye da ita. Cikin wasa 11 da ta yi ta ci kwallo 28 an kuma zura mata tara a raga, kuma saura wasa 27 a kammala wasannin bana.. Haka kuma Real ta ci Athletico Madrid da Barcelona a wasan hamayya a kakar nan. Wasa daya ne ta tashi kunnen doki a bana, shi ne da Osasuna ranar 2 ga watan Oktoba, amma sauran nasara ta yi. Federico Valverde shi ne kan gaba mai kwallo shida a Real Madrid, yayin da Karim Benzema da Vinicius Junior sun zura biyar biyar a raga. Wasan da Real Madrid za ta buga nan gaba: Champions League Talata 25 ga watan Oktoba               RB Leipzig da Real Madrid   Spanish La Liga Lahadi 30 ga watan Oktoba   Real Madrid da Girona Wasa 11 da Real ta buga kawo yanzu a gasar La Liga: Spanish La Liga Lahadi 14 ga watan Agusta               Almeria           1 - 2     Real Madrid    Spanish La Liga Asabar 20 ga watan Agusta   Celta Vigo        1 - 4     Real Madrid    Spanish La Liga Lahadi 28 ga watan Agusta               Espanyol          1 - 3     Real Madrid    Spanish La Liga Asabar 3 ga watan Satumba Real Madrid    2 - 1     Real Betis        Spanish La Liga Lahadi 11 ga watan Satumba Real Madrid    4 - 1     Mallorca          Spanish La Liga Lahadi 18 ga watan Satumba Su Atl Madrid       1 - 2     Real Madrid    Spanish La Liga Lahadi 2 ga watan Oktoba     Real Madrid    1 - 1     Osasuna          Spanish La Liga Asabar 8 ga watan Oktoba    Getafe 0 - 1     Real Madrid    Spanish La Liga Lahadi 16 ga watan Oktoba Real Madrid    3 - 1     Barcelona        Spanish La Liga Laraba 19 ga watan Oktoba              Elche   0 - 3     Real Madrid    Spanish La Liga Asabar 22 ga watan Oktoba  Real Madrid    3 - 1     Sevilla 

Source: BBC