BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

Mbappe na jin PSG ta yi masa 'romon baka' zai bar kungiyar a Janairu

89634640 Kylian Mbappe

Wed, 12 Oct 2022 Source: BBC

Kylian Mbappe na jin cewar Paris St Germain ta ''yaudare shi'' yana son barin kungiyar a watan Janairu in ji Julien Laurens mai sharhin tamaula a Faransa. A watan Mayu dan kwallon tawagar Faransa ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da taka leda kaka uku a PSG, amma yanzu yana jin ya yi ''kuskure''. Mbappe, wanda ya ci kwallo 12 a dukkan wasan da ya yi wa PSG a bana na son komawa taka leda Real Madrid. Sai dai daraktan wasanni na PSG, Luis Campos ya ce dan kwallon mai shekara 23 bai taba cewar zai bar kungiyar a Janairu ba.

Source: BBC