BBC

News

Sports

Business

Entertainment

GhanaWeb TV

Africa

Opinions

Country

Sai an je Italiya za a karkare wasan Man United da AC Milan

 117541852 Unitedacmilan United ce ta fara cin kwallo ta hannun Amad Diallo

Fri, 12 Mar 2021 Source: BBC

Manchester United ta tashi 1-1 a wasan zagayen farko a gasar zakarun Turai ta Europa League ranar Alhamis.

United ce ta fara cin kwallo ta hannun Amad Diallo, kuma na farko da ya ci wa kungiyar da ya fara buga wa tamaula.

Daf da za a tashi wasa ne Milan ta farke ta hannun Simon Kjaer.

Source: BBC