Menu

Shugaban Wagner Prigozhin ya mutu a wani hatsarin jirgin sama

Hoton alama

Wed, 23 Aug 2023 Source: BBC

Shugaban sojojin hayar Wagner, Yevgeny Prigozhin ya mutu a wani hatsarin jirgin sama, tare da ƙarin mutum tara a cikin jiragen sama a Rasha.

Muna tafe da ƙarin bayani......

Source: BBC